1 2 3 108 10 / 1073 POSTS
Netanyahu ya gaza kafa gwamnati, yanzu damar ta Gantz ce

Netanyahu ya gaza kafa gwamnati, yanzu damar ta Gantz ce

Firai ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya sanar da gazawarsa ta kafa gwamnati bayan ya shafe makonni yana zawarci kananan jam'iyyun kasar. Yan [...]
Gwamnati da ‘yan tawaye sun kulla yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan

Gwamnati da ‘yan tawaye sun kulla yarjejeniyar tsagaita wuta a Sudan

Gwamnatin rikon kwarya a Sudan tare da wasu kungiyoyi masu tawaye sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya ta tsagaita wuta. Yarjejeniyar kuma za ta [...]
Sanata Bukola Saraki ya mayar da martani kan kwace gidajensa

Sanata Bukola Saraki ya mayar da martani kan kwace gidajensa

Tsohon shugaban majalisar dattijan Najeriya kuma jigo a jam'iyyar adawa ta PDP Bukola Saraki, ya ce ya yi imani ba a gabatar wa alkalin babbar kotun [...]
An kori ‘yar majalisa daga jami’a a Bangladesh

An kori ‘yar majalisa daga jami’a a Bangladesh

An kori Tamanna Nusrat daga jami'ar karatu daga gida a Bangladesh sakamakon hayar mutum takwas da ta yi don su rubuta ma ta jarabawa, kamar yadda jam [...]
Mutum 700 aka sace a Najeriya daga farkon 2019 zuwa yanzu – Masana tsaro

Mutum 700 aka sace a Najeriya daga farkon 2019 zuwa yanzu – Masana tsaro

Masu sharhi a Najeriya sun ce halin tabarbarewar tsaro na kara sanya fargaba a zukatan 'yan kasar, duk da cewa hukumomi suna cewa matsalar ba ta kai [...]

Mobile Radio

Radio Kano AM Radio Kano FM [...]
Ko kun san akalla sau nawa ya kamata a motsa jiki a mako?

Ko kun san akalla sau nawa ya kamata a motsa jiki a mako?

Masana harkokin kiwon lafiya sun shawarci mutane da su rika motsa jikinsu sau biyu a mako. Irin wannan motsa jiki na Tai Chi a kan ja dogon numfas [...]
Buhari: ‘Buhari ba zai sauya tsarin mulki don neman tazarce ba’

Buhari: ‘Buhari ba zai sauya tsarin mulki don neman tazarce ba’

Fadar shugaban Najeriya ta musanta rahotannin da ta ce ake yada wa a shafin intanet na neman Shugaba Muhammadu Buhari ya yi tazarce. Hakan na kun [...]
Dalilin da ya sa kotu ta kori karar Abba Gida-Gida

Dalilin da ya sa kotu ta kori karar Abba Gida-Gida

Kotun da ke sauraron kararrakin zaben watan Maris na 2019, ta ce Gwamna Umar Abdullahi ne zababben gwamnan jihar Kano a zaben da aka gudanar ranar 23 [...]
An soke ‘yan aikin tsaro na sa-kai a wasu jihohin Arewa

An soke ‘yan aikin tsaro na sa-kai a wasu jihohin Arewa

Gwamnonin jihohin arewa maso yamma da na arewa ta tsakiyar Najeriya sun yanke shawarar haramta ayyukan masu aikin sa-kai na tabbatar da tsaro ('yan k [...]
1 2 3 108 10 / 1073 POSTS