Author: Mahmud Abdullahi

1 2 3 51 10 / 510 POSTS
Amirka za ta fara korar bakin haure

Amirka za ta fara korar bakin haure

Amirka za ta soma korar bakin haure daga makon gobe wadanda ke zaune a kasar ba su da takardun izinin zama. Shugaba Donald Trump wanda ya bayyana [...]
ECOWAS za ta fitar da kudin bai daya a 2020

ECOWAS za ta fitar da kudin bai daya a 2020

Ministocin kudi na kungiyar kasashen yankin yammacin Afirka ECOWAS su 15 da suka kammala taro a birnin Abidjan sun tabbatar da cewar a shekara mai zu [...]
Kisan fareren hula a kasar Mali

Kisan fareren hula a kasar Mali

Wasu 'yan bindiga dauke da manyan makamai sun kai hari a wasu garuruwa biyu da ke yankin tsakiyar kasar Mali tare da hallaka fararen hula 38 da kuma [...]
Trump na son yin tazarce

Trump na son yin tazarce

Shugaban Amirka Donald Trump ya kaddamar da gangamin tsayawarsa takarar shugabancin kasar Amirka a 2020 a wani gagarumin taron gangami da magoya baya [...]
An daure wanda ya yada harin masallacin New Zealand ta Facebook

An daure wanda ya yada harin masallacin New Zealand ta Facebook

An daure wani mutum tsawon wata 21 a gidan yari cikin kasar New Zealand saboda yada wani bidiyo na harin kare dangin da aka kai masallacin Christchur [...]
Wata mata ta kai surukarta kotu don ta kira ta karuwa

Wata mata ta kai surukarta kotu don ta kira ta karuwa

Wata matashiya 'yar shekara 28 ta maka surukarta a kotu saboda ta kira ta da sunan "karuwa" a garin Rigasa cikin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya [...]
Iran na shirin keta yarjejeniyar nukiliya

Iran na shirin keta yarjejeniyar nukiliya

Kasashen Turai na da damar ceto yarjejjeniyar nukiliya, a cewar mahukuntan Iran yayin da ta yi barazanar cigaba da bunkasa makamashin uranium Iran [...]
Kwararru sun bukaci rage dumamar duniya

Kwararru sun bukaci rage dumamar duniya

Shugabar hukumar kula da sauyin yanayi ta Majalisar Dinkin Duniya Patricia Espinosa ta jaddada bukatar rage dumamar duniyar da maki daya da rabi a ma [...]
Tsohon shugaban Masar Morsi ya rasu a kotu

Tsohon shugaban Masar Morsi ya rasu a kotu

Allah ya yiwa tsohon shugaban kasar Masar Mohammed Morsi rasuwa. Ya rasu a wani asibiti a birnin Alkahira inda aka garzaya da shi bayan da ya suma ya [...]
Sudan: Al-Bashir zai bayyana gaban shari’a

Sudan: Al-Bashir zai bayyana gaban shari’a

A cikin makon gobe ne za a fara shari'ar tsohon shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir wata biyu bayan hambaras da shi daga kan mulki. Shugaba Al-Ba [...]
1 2 3 51 10 / 510 POSTS