Author: Nura Shehu Bakinruwa

1 2 3 37 10 / 363 POSTS
Kotu ta dage sauraron shari’ar Elzakzaky ta neman beli

Kotu ta dage sauraron shari’ar Elzakzaky ta neman beli

Babbar kotun Kaduna da ke sauraron bukatar neman belin shugaban kungiyar IMN, Sheikh Ibrahim Elzakzaky da mai dakinsa ta dage sauraron karar har zuwa [...]
Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Cimma Yarjejeniyar Dala Biliyan Daya

Gwamnatin Jihar Zamfara Ta Cimma Yarjejeniyar Dala Biliyan Daya

Gwamnatin Jihar Zamfara ta cimma wata yarjejeniya ta kudi dallar Amurka Biliyan daya, wato kimanin naira biliyan dari uku da sittin, da Bankin raya K [...]
Kun san sana’ar da ke hana ‘yan Nijar cirani?

Kun san sana’ar da ke hana ‘yan Nijar cirani?

Daruruwan matasan sun kafa wani gari da suka yi wa lakabi da Gidan Daka, inda suke aikin nerman zinare ta hanyar fasa duwarwatsu. Ana dai dauko du [...]
Ko kasashen Turai za su iya shawo kan Iran?

Ko kasashen Turai za su iya shawo kan Iran?

A ranar Lahadi ne manyan jami'an diflomasiyya daga Birtaniya da Faransa da Jamus da Rasha da kuma China za su gana da takwarorinsu na Iran a birnin V [...]
An ceto ‘yan Turkiyya da aka sace a jihar Kwara

An ceto ‘yan Turkiyya da aka sace a jihar Kwara

'Yar Turkiyyan nan guda hudu da masu garkuwa suka sace a jihar Kwara a makon da ya gabata sun samu 'yanci daga masu garkuwa da su, kamar yadda rundun [...]
Yadda Boko Haram ta kashe masu janaza 23 a Borno

Yadda Boko Haram ta kashe masu janaza 23 a Borno

Bayanai sun nuna cewa da misalin karfe 10 na safe ne dai 'yan bindiga da ake kyautata zaton 'yan Boko Haram ne a kan babura suka yi dirar mikiya a ka [...]
Saudiyya ta haramta wa ‘yan DR Congo zuwa Hajji

Saudiyya ta haramta wa ‘yan DR Congo zuwa Hajji

Ma'aikatar Harkokin Wajen Saudiyya ta ce ba za ta bai wa 'yan kasar Jamhuriyyar Dimokradiyyar Congo izinin shiga kasarta don yin aikin ahjji ba. M [...]
Burin Trump na gina katangar Mexico zai cika

Burin Trump na gina katangar Mexico zai cika

Kotun kolin Amurka ta sharewa gwamnatin shugaba Trump hanyar yin amfani da kudin ma'aikatar tsaro ta Pentagon don gina katangar da ya yi alkawarin yi [...]

KO KUN SAN WAYE SHUGABAN TUNISIA BEJI CAID ESSEBSI?

Fadar shugaban kasar Tunisia ta sanar da mutuwar shugabanta Beji Caid Essebsi, wanda ya mutu yana da shekara 92. Shi ne shugaban kasar da ya fi ko [...]
Gwamnatin Buhari na ‘tattaunawa da ‘yan Shi’a’

Gwamnatin Buhari na ‘tattaunawa da ‘yan Shi’a’

Yayin da ake ci gaba da nuna damuwa kan yadda rikici tsakanin jami'an tsaro da 'yan Shi'a mabiya Sheikh Ibrahim el-Zakzaky ke kara kazanta, wasu baya [...]
1 2 3 37 10 / 363 POSTS