Category: Bayanai

1 2 3 4 10 / 34 POSTS
WhatsApp na toshe masu amfani da na bogi

WhatsApp na toshe masu amfani da na bogi

Kamfanin WhatsApp ya fara dakatar da masu amfani da nau'in WhatsApp da ba mallakinsa ba. Mutane da dama ne ke amfani da wasu nau'ukan WhatsApp, da [...]
‘Yan Najeriya na kokawa kan matsalar wutar lantarki

‘Yan Najeriya na kokawa kan matsalar wutar lantarki

A yayin da shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya fara wa`adin mulki karo na biyu, al'ummar kasar na ci gaba da kokawa kan rashin wutar lantarki, wad [...]
An dawo da wani littafin dakin karatu na Donegal bayan shekaru 80

An dawo da wani littafin dakin karatu na Donegal bayan shekaru 80

An dawo da wani littafi wanda aka ara daga wani dakin karatun da ke Ireland bayan shekara 80 da ya kamata a mayar da shi. An ari littafin The Whi [...]
Rayuwar jakuna na fuskantar barazana

Rayuwar jakuna na fuskantar barazana

Fasa-kwauri da cinikin fatun jakuna, abu ne da ke ci gaba da jan hankalan masu ruwa da tsaki da mahukunta a fadin duniya. Sun ce yanka dabbobin ba [...]
Inganta rayuwar mata zai kawar da ta’addanci-ICG

Inganta rayuwar mata zai kawar da ta’addanci-ICG

Kungiyar International Crisis Group ta ja hankalin gwamnatin Najeriya da ta duba halin da mata 'yan gudun hijirar Boko Haram da ke yankin Arewa maso [...]
Rashin Android a wayoyin Huawei zai iya shafar ku?

Rashin Android a wayoyin Huawei zai iya shafar ku?

Takunkumin da aka sanya wa kamfanin Huawei na rashin samun dama na amfani da manhajar Android zai shafi sabbin wayoyin kamfanin da za a gabatar a ran [...]
Barazanar bacewar wasu halitu da tsirrai a doron duniya

Barazanar bacewar wasu halitu da tsirrai a doron duniya

Masana halitu da tsirai na MDD sun ce halitu kusan miliyan daya ne ke fuskantar barazanar bacewa daga doron duniya wadanda zamansu kan taimaka ga ray [...]
Da gaske mawakiya Lady Gaga ta iya karatun Kur’ani?

Da gaske mawakiya Lady Gaga ta iya karatun Kur’ani?

An kalli wani bidiyo kusan sau miliyan daya a Intanet wanda yake dauke da wata mata wadda ake cewa shahararriyar mawakiyar Amurka nan, Lady Gaga, tan [...]
Mace ta farfado bayan shafe shekara 27 a sume

Mace ta farfado bayan shafe shekara 27 a sume

Wata mata 'yar kasar Hadaddiyar Daular Labarawa (UAE) ta farfado daga dogon suman da ta yi bayan gamuwa da mummunan hadari mota a shekarar 1991. M [...]
Ko kun san illolin tiyatar gyaran jiki?

Ko kun san illolin tiyatar gyaran jiki?

Za a kaddamar da wani shirin kawo karshen sauya halittar jiki ba ta hanyar kwararru ba a kasar Ingila. Wannan ya biyo bayan yadda mutane ke kara [...]
1 2 3 4 10 / 34 POSTS