Category: Labarai

1 2 3 48 10 / 477 POSTS
Gabon: Shugaba Ali Bongo ya tsige mataimakinsa

Gabon: Shugaba Ali Bongo ya tsige mataimakinsa

Shugaban kasar Gabon Ali Bongo, ya sauke mataimakinsa Pierre Claver Maganga Moussavou da kuma ministan muhalli da kare itatuwan kurmi na kasar Guy Me [...]
Za’a Kafa Hukumar Raya Arewa Maso Gabashin Najeriya: Osinbajo

Za’a Kafa Hukumar Raya Arewa Maso Gabashin Najeriya: Osinbajo

Mataimakin Shugaban kasar Najeriya, Prof Yemi Osinbajo yace nan bada jimawa gwamnatin tarayya zata tabbatar da aiwata kafa hukumar raya yankin Arewa [...]
Mun gama da masu satar mutane – Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya

Mun gama da masu satar mutane – Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya

Babban Sufeton 'Yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya ce jami'an tsaro sun ci galaba a kan masu satar mutane don neman kudin fansa a kasar. Sai da [...]
RDC: Jagoran ‘yan adawa ya koma gida

RDC: Jagoran ‘yan adawa ya koma gida

Jagoran 'yan adawar Kasar Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango Moïse Katumbi ya koma kasar shekaru uku bayan ya fice daga kasar bisa tuhumarsa da aikata [...]
An kawo karshen zaben Indiya

An kawo karshen zaben Indiya

An kawo karshen zaben da aka dauki makonni bakwai ana yi a kasar Indiya da mazabar Firaminista Narendra Modi ke neman sabon wa'adi na shekaru biyar n [...]
Majalisar Dokokin Najeriya Ta Hana Kayyade Shekaru A Daukar Aiki

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Hana Kayyade Shekaru A Daukar Aiki

Majalisar dokokin Tarrayar Najeriya ta umaurci dukkanni ma'aikatun gwamnati da masu zaman kansu su cire dokar kayyade shekaru wajen daukar ma'aikata [...]
INEC ta dage zaben Kogi da Bayelsa da mako biyu

INEC ta dage zaben Kogi da Bayelsa da mako biyu

Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya, INEC ta dage lokacin gudanar da zaben gwamna a jihohin Kogi da Bayelsa zuwa 16 ga watan Nuwamba. A watan [...]
An koma wani zagayen tattaunawa a Sudan

An koma wani zagayen tattaunawa a Sudan

Bayan afka wa masu zanga zangar neman kafuwar mulkin farar hula da yayi sanadiyyar rayuka a Sudan, an bude sabon zagayen tattaunawa da majalisar mulk [...]
Chaina ta mayar da martani wajen saka kudaden fito ga kayayyakin Amirka

Chaina ta mayar da martani wajen saka kudaden fito ga kayayyakin Amirka

Rikicin kasuwanci tsakanin Amirka da Chaina ya janyo kaduwar kasuwar hannun jari a Amirka makonni biyu a jere yayin da Chaina ta mayar da martani kan [...]
Indiya: Zagaye na shida na zaben kasa

Indiya: Zagaye na shida na zaben kasa

Mutane sun fara kada kuri'unsu a zagayen kusa-da-na-karshe na zabukan kasa baki daya da 'yan adawa suka lashi takobin hana framinista Narendra Modi s [...]
1 2 3 48 10 / 477 POSTS