Category: Kiwon Lafiya

Shin tsallake Karin-kumallo na kisa?

Shin tsallake Karin-kumallo na kisa?

Akasari a kan bayyana karin-kumallo a mastayin mafi muhimmancin abincin da ya kamata a ci a kowace rana. Wani bincike da kwalejin da ke nazarin cu [...]
Likita ya gano tarin kwari a idon wata mata

Likita ya gano tarin kwari a idon wata mata

Wasu likitoci a Taiwan sun gano wasu kananan kwari masu kama da kudan zuma guda hudu a idon wata mata. Matar mai kimanin shekara 28 da haihuwa wad [...]
‘Ciwon da ya saukar min da radadi a al’aurata’

‘Ciwon da ya saukar min da radadi a al’aurata’

"Babu abin da ya kai shi ciwo a duniya, ji za ka yi kamar ka bayar da duk abin da ka mallaka don ya daina." Haka Georgia ta bayyana yadda ta rika [...]
Amurka ta taimaka wa Nijar da maganin Malaria

Amurka ta taimaka wa Nijar da maganin Malaria

Gwamnatin Amurka ta taimaka wa jamhuriyar Nijar da magungunan zazzabin cizon sauro wato malaria na milyoyin CFA. Tallafin dai ya hada da magunguna [...]
Ware isassun kudade domin inganta kiwon lafiyar mutanen ne mafita – Bill da Melinda Gates

Ware isassun kudade domin inganta kiwon lafiyar mutanen ne mafita – Bill da Melinda Gates

Gidauniyar Bill da Melinda Gates ta yi kira ga gwamnatocin duniya da su rika ware isassun kudade domin inganta kiwon lafiyar mutanen kasashen su. [...]
Cutar Lassa Ta Kara Bullowa a Najeriya

Cutar Lassa Ta Kara Bullowa a Najeriya

Ana ci gaba da samun bullar cutar zazzabin Lassa a wasu sassan Najeriya, abinda ya sa hukumar NCDC fidda sanarwa akan halin da ake ciki. Wannan sa [...]
Kashi 60 bisa 100 na yara kanana a jihar Kebbi na fama da matsanancin yunwa a jihar Kebbi

Kashi 60 bisa 100 na yara kanana a jihar Kebbi na fama da matsanancin yunwa a jihar Kebbi

Uwargidan gwamnan jihar Kebbi Zainab Bagudu ta koka kan yadda yara musamman ‘yan kasa da shekara biyar a jihar ke fama da matsanancin yunwa. Zainab t [...]
ZAZZABIN LASSA: An rasa mutane 143 a jihohi 22 na Najeriya – Hukumar hana yaduwar cututtuka ta kasa

ZAZZABIN LASSA: An rasa mutane 143 a jihohi 22 na Najeriya – Hukumar hana yaduwar cututtuka ta kasa

Hukumar hana yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta bayyana cewa a shekarar da muke ciki mutane 143 ne aka rasa a sanadiyyar kamuwa da zazzabin Lassa da [...]
NAFDAC ta haramta cin Kifi ‘Pufferfish’ a Najeriya

NAFDAC ta haramta cin Kifi ‘Pufferfish’ a Najeriya

Hukumar NAFDAC da ke kula da ingancin abinci da magunguna a Najeriya ta yi wani babban gargadi ga 'yan kasar game da kaucewa cin wani nau'in kifi da a [...]
9 / 9 POSTS