Category: Siyasa

1 2 3 23 10 / 224 POSTS
An zabi kakaki biyu a majalisar dokokin Bauchi

An zabi kakaki biyu a majalisar dokokin Bauchi

An samu rudani a ranar farko da aka bude sabuwar majalisar dokokin jihar Bauchi, inda bangarorin da ke hamayya da juna suka zabi shugabanni daban-dab [...]
Sudan ta Kudu: ‘yan majalisar dokoki sun yi bore

Sudan ta Kudu: ‘yan majalisar dokoki sun yi bore

Wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin Sudan ta Kudu sun fice daga taron gabatar da kasafin kudin kasar a daidai lokacin da ministan kudin yake tsaka [...]
Trump na son yin tazarce

Trump na son yin tazarce

Shugaban Amirka Donald Trump ya kaddamar da gangamin tsayawarsa takarar shugabancin kasar Amirka a 2020 a wani gagarumin taron gangami da magoya baya [...]
An gargadi ‘yan siyasa kan batun Jamal Kashoggi

An gargadi ‘yan siyasa kan batun Jamal Kashoggi

Yarima Mohammaed bn Salman ya gargadi masu amfani da kisan Jamal Khashoggi don yada manufofin siyasa a wani abu mai kama da sukar lamirin kasar Turki [...]
Trump na maraba da tsegumi daga ketare

Trump na maraba da tsegumi daga ketare

Shugaba Donald Trump na Amirka ya bayyana cewa idan wata kasar waje ta tsegunta masa wani labari da ya shafi abokin hamayyarsa a zaben 2020, zai iya [...]
Za a gurfanar da al-Bashir gaban kotu

Za a gurfanar da al-Bashir gaban kotu

Masu shigar da kara sun ce bincike da aka gudanar ya sami tsohon Shugaban kasar Oumar Hassane al-Bashir da hannu a laifukan cin hanci da rashawa da k [...]
Yau ce Ranar Dimokradiyya a Najeriya

Yau ce Ranar Dimokradiyya a Najeriya

A yau Laraba ne Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ke kaddamar da ranar dimokradiyya a karon farko, bayan mayar da ita zuwa bikin 12 ga watan Yuni ma [...]
Ahmed Lawan ya zama shugaban majalisar dattawa

Ahmed Lawan ya zama shugaban majalisar dattawa

An bayyana Sanata Ahmed Lawan na jam'iyyar APC mai mulki a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban majalisar dattawan Najeriya, inda ya samu kuri'a 79 [...]
‘Yan Sudan hudu sun mutu a zanga-zanga

‘Yan Sudan hudu sun mutu a zanga-zanga

Rayuka sun sake salwanta a Sudan yayin da jami'an tsaro suka yi tsayuwar ganin bayan masu zanga-zangar adawa da manufofin mulkin soji. Masu fafutukar [...]
Sulhu tsakanin masu rikici a Sudan

Sulhu tsakanin masu rikici a Sudan

Shugaban gwamnatin Habasha Abiy Ahmed ya soma wata ganawa da bangarori dabam-dabam a Sudan a wani mataki na shiga tsakani don kawo karshen zaman rash [...]
1 2 3 23 10 / 224 POSTS