Category: Wasanni

1 2 3 7 10 / 69 POSTS
Super Falcons zata samu dolar Amurka miliyan biyu

Super Falcons zata samu dolar Amurka miliyan biyu

A gasar cin kofin kwallon kafa ta duniya ta mata da za'ayi a wannan shekarar, hukumar wasan kwallon kafa ta duniya ta bayyana irin kudin da ko wace k [...]
Liverpool ta kori Barcelona daga wasan zakarun Turai

Liverpool ta kori Barcelona daga wasan zakarun Turai

A wasannin cin kofin kwallon kafa na zakarun Turai, kogo ya juye da mujiya a daren jiya inda kungiyar Liverpool ta Ingila ta casa Kungiyar Barcelona [...]
Rayo ta ci Real a karon farko tun shekara 22

Rayo ta ci Real a karon farko tun shekara 22

Real Madrid ta yi rashin nasara a gidan Rayo Vallecano da ci 1-0 a wasan mako na 35 a gasar cin kofin La Liga da suka fafata a ranar Lahadi. Rayo [...]
Yaki da wariyar launin fata a kwallon kafa

Yaki da wariyar launin fata a kwallon kafa

'Yan wasan kwallon kafa na firimiya Lig a Birtaniya da takwarorinsu na kasar Wales sun kaurace wa amfani da shafukan sada zumunta a jiya Juma'a [...]
An kama magoya bayan PSG da makamai

An kama magoya bayan PSG da makamai

An kama makamai da kayan tartsatsin wuta da miyagun kwayoyi a cikin motar safa ta magoya bayan Paris St-Germain da za su je kallon wasansu da Chelsea [...]
Zinadine Zidane ya ki karbar aikin horar da Real Madrid

Zinadine Zidane ya ki karbar aikin horar da Real Madrid

Zinedine Zidane ya ki karbar aikin horar da kungiyar Real Madrid a karo na biyu, kamar yadda tsohon shugaban kulob din Ramon Calderon ya shaida wa ma [...]
Neymar na kwadayin Real Madrid

Neymar na kwadayin Real Madrid

Dan wasan Paris St Germain, Neymar ya haskaka cewar zai iya komawa Real Madrid da taka-leda. Dan wasan tawagar Brazil, wanda aka saya da tsada fiy [...]
An yi wa Karim Benzema sata

An yi wa Karim Benzema sata

Yawan wadanda iftila'in ya shafa na karuwa amma kuma salon aikata ta'adar na nan yadda yake. Suna jira ne har sai dan kwallo ya bar gida a lokacin [...]
Chelsea zata daukaka kara dangane da hukuncin da Fifa ta yi mata

Chelsea zata daukaka kara dangane da hukuncin da Fifa ta yi mata

Hukumar wasan kwallon kafa ta duniya Fifa ta dakatar da kungiyar kwallon kafa ta Chelsea daga daukar sabbin yan wasa har na tsawon lokacin daukar yan [...]
Yariman Saudiyya Mohammed Bin Salman ya musanta shirin sayen Man Utd

Yariman Saudiyya Mohammed Bin Salman ya musanta shirin sayen Man Utd

Yarima mai jiran gadon sarautar Saudiyya Mohammed Bin Salman ya musanta rahotannin da ke alakanta shi da son sayen kulob din kwallon kafar Manchester [...]
1 2 3 7 10 / 69 POSTS