Category: Labaran Duniya

1 2 3 25 10 / 243 POSTS
Majalisa Dinkin Duniya ta soki manufar Amurka

Majalisa Dinkin Duniya ta soki manufar Amurka

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce ta damu matuka, kan yadda bisa sabbin dokokin Amurka na shige da fice za a hana mu [...]
Zaben da ba a san maci tuwo ba

Zaben da ba a san maci tuwo ba

'Yan majalisar dokokin Tarayyar Turai za su yi kokarin tabbatar da Ursula von der Leyen a matsayin sabuwar shugabar hukumar gudanarwar kungiyar ta EU [...]
Birtaniya ta sassauto a kan Iran

Birtaniya ta sassauto a kan Iran

Birtaniya ta ce mai yiwuwa ta saki katafaren jirgin ruwan dakon man nan na Iran wanda sojojinta na ruwa suka kama, wanda hakan ya haifar da zaman-tan [...]
An zargi Trump da wariyar launin fata

An zargi Trump da wariyar launin fata

An zargi Shugaban Amurka Donald Trump da nuna wariyar launin fata, bayan wasu sakonni da ya sanya a shafinsa na Twitter, wadanda a ciki yake sukar wa [...]
Rashawa: Jacob Zuma zai bayyana a talabijin

Rashawa: Jacob Zuma zai bayyana a talabijin

Tsohon shugaban Afirka ta Kudu, Jacob Zuma, zai bayyana domin fara amsa tambayoyi kan zarge-zargen cin hanci da rashawa a lokacin mulkinsa, inda za a [...]
Kamaru Na Raba Dabbobi Don Yakar Boko Haram

Kamaru Na Raba Dabbobi Don Yakar Boko Haram

Kasar Kamaru ta shiga rarraba dubban awaki da tumaki ma mutanen da ke kauyukan kan iyakar arewacin kasar da ke tsakaninta da Najeriya, da zummar kawo [...]
Sojojin Sudan sun dakile ‘yunkurin juyin mulki’

Sojojin Sudan sun dakile ‘yunkurin juyin mulki’

Gwamnatin soji ta riko a Sudan ta sanar da dakile yunkurin juyin mulki a ranar Alhamis tare da cafke jami'an tsaro 16 da ake zargi da hannu a lamarin [...]
Jakadan Burtaniya a Amurka ya yi murabus

Jakadan Burtaniya a Amurka ya yi murabus

Sir Kim Darroch ya yi murabus daga matsayin jakadan Burtaniya a Amurka a dai-dai lokacin da ake tsaka da kace-nace kan kwarmata jerin imel-emel din d [...]
Hassan Rouhani: Birtaniya matsoraciya ce

Hassan Rouhani: Birtaniya matsoraciya ce

Shugaba Hassan Rouhani na Iran ya kira Birtaniya da matsoraciya saboda amfani da jiragen sojin ruwa domin raka jirgin dakon mai zuwa yankin Gabas ta [...]
An gurfanar da gimbiyar Saudiyya gaban shari’a

An gurfanar da gimbiyar Saudiyya gaban shari’a

Gimbiyar masarautar Saudiyya da ake zargi da bai wa mai tsaron lafiyarta umarnin cin zarafin wani ma'aikaci na fuskantar shari'a a birnin Paris, sai [...]
1 2 3 25 10 / 243 POSTS