Category: Uncategorized @ha

1 2 3 22 10 / 216 POSTS
Dalilin da ya sa kotu ta kori karar Abba Gida-Gida

Dalilin da ya sa kotu ta kori karar Abba Gida-Gida

Kotun da ke sauraron kararrakin zaben watan Maris na 2019, ta ce Gwamna Umar Abdullahi ne zababben gwamnan jihar Kano a zaben da aka gudanar ranar 23 [...]
An soke ‘yan aikin tsaro na sa-kai a wasu jihohin Arewa

An soke ‘yan aikin tsaro na sa-kai a wasu jihohin Arewa

Gwamnonin jihohin arewa maso yamma da na arewa ta tsakiyar Najeriya sun yanke shawarar haramta ayyukan masu aikin sa-kai na tabbatar da tsaro ('yan k [...]
A yi wa Zakzaky adalci – Sheikh Bala Lau

A yi wa Zakzaky adalci – Sheikh Bala Lau

Shugaban Kungiyar Izala ta JIBWIS a Najeriya Shaikh Abdullahi Bala Lau ya ce ya kamata gwamnatin Najeriya ta yi wa jagoran 'yan Shi'a Shaikh Ibrahim [...]
Holland ta haramta burqa da nikabi

Holland ta haramta burqa da nikabi

Kasar Holand ta fara aiki da dokar haramta duk wani abu da zai rufe fuskar mutum kamar burqa da nikabi a bainar jama'a, tare da cin tarar kudi ga duk [...]
Ebola na neman raba Ruwanda da Kwango

Ebola na neman raba Ruwanda da Kwango

Ministar kiwon lafiyan kasar Ruwanda ta musanta cewar sun rufe kan iyakarsu da Jamhuriyar Dimukaradiyyar Kwango a bisa yaduwar cutar Ebola. &nbs [...]
An yanke wa madugun adawa a Benin hukunci

An yanke wa madugun adawa a Benin hukunci

Wata kotun kasar Benin ta yanke wa madugun adawar kasar hukuncin daurin talala na watanni shida saboda karya dokokin zabe da ta ce ya yi. Majiyoyi [...]
Amnesty: An azabtar da ‘yan adawan Kamaru

Amnesty: An azabtar da ‘yan adawan Kamaru

Kungiyar Amnesty International ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar Kamaru sun azabtar da mambobi 59 na babbar jam'iyyar adawa ta MRC, inda suka doke [...]
Trump: Za mu killace yan cirani a Guatemala

Trump: Za mu killace yan cirani a Guatemala

A wani mataki na dakile kwararar bakin haure da 'yan cirani, Amirka ta rattaba hannu kan wata yarjejeniya da Guatemala na zaunar da masu neman mafaka [...]
Gauck ya tsira daga kifewar kwale-kwale

Gauck ya tsira daga kifewar kwale-kwale

Tsohon shugaban kasar Jamus Joachim Gauk ya tsallake rijiya da baya bayan da wani karamin jirgin kwale kwale da yake ciki a kife a wani yanki mara zu [...]
libiya: Sama da bakin haure 100 sun kife a ruwa

libiya: Sama da bakin haure 100 sun kife a ruwa

Hukumomin Libiya sun tabbatar da bacewa akalla bakin haure 115 bayan da kwale-kwale dauke da mutane 250 ya kife a gabashin birnin Tripoli. Jami'an [...]
1 2 3 22 10 / 216 POSTS