Sabahul-Khair

Shiri ne da yake zuwa daga tashoshin AM da FM a gabobi 4.
Tattaunawa da masu sauraro da suke bugo waya su fadi yadda suka wayi gari su kuma shigar da korafi ga mahukunta domin a kai musu dauki.
Fassarar littafin ihyahul sunna tare da fitaccen malamin nan saminu abdulkadir yakasai.
Tattaunawa da bako ko bakuwa ko baki akan wani muhimmin alamari daya shafi ci gaban jamaa. shirin yana baiwa masu sauraro dama su bugo waya domin neman karin haske a wajen bakon da aka gayyato.
Labarai da sharhin jaridu.
Ana gabatar da shirin daga karfe 6=8 na kowace safiya daga litinin zuwa jumaa