Shirin Yara

Shirin yara shiri ne dake gayyato yara daga makarantu daban daban domin ilimintarwa fadakarwa da nishadantar wa tare da kara musu karfin gwiwa wajen neman ilimi Akwai tambayoyi daban daban akan fannin darussan makaranta da kuma tarbiyya domin su zama abin alfahri a rayuwar su